logo

HAUSA

Kwadon Baka: Tattalin arziki mai nasaba da zirga-zirgar jiragen sama a kusa da doron kasa

2024-11-07 09:32:03 CRI


Masu kallo, ku kalli sabon shirin Kwadon Baka , ta yadda za ku samu amsar tambayar dake kasa:

 Ya zuwa karshen shekarar 2023, kasar Sin na da jirage marasa matuki 1,267,000 da aka yi wa rajista, ke nan wane matsayi kasar ke da shi a duniya?

 A.No.1  B.No.2  C.No.3

Za ku iya samun amsar ta hanyar kallon sabon shirinmu da zai zo muku a ranar Laraba, 6 ga watan Nuwamba, da karfe 8 na dare, a tashar Dadin Kowa StarTimes, ko kuma a  shafinmu na Facebook na CGTN HAUSA duk dai a wannan rana!

Ku ba da amsarku a shafinmu na Facebook, domin cin babbar kyauta! Ko kuma, za ku iya yada wannan sako, ko danna LIKE, ko ku bayyana ra'ayoyinku, nan ma akwai damammakin cin kayatattun kyaututtuka!