Ga yadda manyan jiragen ruwan yaki dakon jiragen saman yaki biyu na kasar Sin suke gudanar da atisayen soja tare
2024-11-04 07:43:33 CGTN Hausa
Ga yadda babban jirgin ruwan yaki dakon jiragen saman yaki na Liaoning na kasar Sin yake samun horo a watan Oktoba tare da wani babban jirgi daban na Shandong a yankin teku dake kudancin kasar Sin. (Sanusi Chen)