logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Zhuji

2024-11-04 08:54:43 CMG Hausa

An kafa manyan masana’antun zamani 275 a garin Diankou na birnin Zhuji dake lardin Zhejiang na kasar Sin, kuma kwatankwacin kudin shigar da aka samu a bangaren a cikin watanni 8 na farkon bana a garin ya kai kudin Sin yuan biliyan 31.362. (Jamila)