Changsha:an gudanar da bikin baje kolin injunan aikin gona na duniya na 2024
2024-10-29 09:00:32 CMG Hausa
An gudanar da bikin baje kolin injunan aikin gona na kasa da kasa na shekarar 2024 a birnin Changsha na lardin Hunan daga ranar 26 zuwa ta 28 ga wata. (Tasallah Yuan)