logo

HAUSA

Xi ya gana da shugaban kasar Finland

2024-10-29 19:23:28 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban kasar Finland Alexander Stubb a yau Talata a birnin Beijing. (Yahaya)