Gasar wasannin motsa jiki ta manoma
2024-10-29 20:56:00 CMG Hausa
Gasar wasannin motsa jiki ta manoma ke nan da aka gudanar a birnin Zhuji na lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin, inda manoman suka yi gasar yanka shinkafa da ja-in-ja da bare masara da sauransu a cikin gonakinsu.