logo

HAUSA

Ga yadda wasu jami'an soja dake aiki a ofisoshin jakadancin kasashensu a nan Sin suka kai ziyara wasu hukumomin sojan kasar Sin

2024-10-28 07:22:40 CGTN Hausa

Bisa gayyatar da ma’aikatar tsaron kasar Sin ta yi musu, daga ranar 14 zuwa ranar 19 ga watan Oktoban nan, wasu jami’an sojan kasashe fiye da 60, ciki har da na Pakistan, da Afirka ta kudu, da Birtaniya, da Canada, da Argentina, da New Zealand, wadanda suke aiki a ofisohin jakadancin kasashensu dake nan kasar Sin, sun kai ziyara sansanonin sojan kasar Sin dake lardunan Jiangxi da Jiangsu. (Sanusi Chen)