logo

HAUSA

Yin girbin dankalin Hausa a yankin karkarar birnin Handan na kasar Sin

2024-10-28 12:55:11 CMG Hausa

Ga yadda manoma suka yi girbin dankalin Hausa a yankin karkarar birnin Handan na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin. (Murtala Zhang)