Gidan dabbobi na Cali a kasar Colombia
2024-10-28 10:57:32 CMG Hausa
Ga yadda gidan dabbobi na Cali a kasar Colombia yake. Gidan ya kasance daya daga cikin mashahuran gidajen dabbobi a kasar, kana ya mallaki dabbobi fiye da 1200 a nau’o’i kimanin 180 na kasar, da ma na sauran yankunan duniya.(Zainab Zhang)