Sansanin Hydrogen a Daxing
2024-10-28 10:04:53 CMG Hausa
Ana kokarin ingiza ci gaban masana’antar samar da makamashin Hydrogen a yankin Daxing dake birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda aka kafa sansanin amfani da makamashin Hydrogen da ya kai matsayin koli a duniya. (Jamila)