logo

HAUSA

Girbin hatsi da na’urar zamani

2024-10-26 14:48:39 CMG Hausa

Ana girbin hatsi da na’urorin aikin gona iri na zamani a sassa daban daban na lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)