logo

HAUSA

Xi ya taya Chapo murnar lashe zaben shugaban Mozambique

2024-10-26 19:45:06 CMG Hausa

A yau Asabar, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taya Daniel Francisco Chapo, murnar lashe zaben shugaban kasar Mozambique. (Saminu Alhassan)