logo

HAUSA

Jirgin saman eVTOL samfurin AE200

2024-10-26 14:44:46 CMG Hausa


Kamfanin AEROFUGIA na lardin Zhejiang na kasar Sin ya kafa sansanin kera jirgin saman da ya dace da zirga-zirga marasa tashi nesa a birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar, inda aka yi nasarar gwajin zirga-zirgar jirgin saman eVTOL samfurin AE200 a filin Huaizhou. (Jamila)