logo

HAUSA

Rahoton kimanta muhallin zuba jari a sabbin kasashe mambobin BRICS zai ingiza hadin gwiwa tsakaninsu

2024-10-25 17:10:45 CRI

 Wasu masana sun bayyana cewa, rahoton kimanta muhallin zuba jari a kasashe sabbin mambobin BRICS da aka fitar kwanan baya, zai ingiza hadin gwiwa karkashin tsarin BRICS a bangaren zuba jari. Bari mu duba batun a shirinmu na yau.