logo

HAUSA

Dakin jin dadin kimiyya SoReal a Luoyang

2024-10-24 14:52:12 CMG Hausa

Masu yawon shakatawa sun shiga dakin jin dadin ilmomin kimiyya da fasaha wato SoReal da aka kafa a birnin Luoyang dake lardin Henan na kasar Sin, inda ake gwajin fasahohin dijital iri daban daban. (Jamila)