Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron shugabannin kasashen BRICS karo na 16
2024-10-23 15:51:11 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron shugabannin BRICS karo na 16 da za a gudanar a safiyar yau Laraba a Kazan na kasar Rasha. (Amina Xu)