Xi ya aike da sakon taya murna ga Luong Cuong bisa kama aiki a matsayin shugaban Vietnam
2024-10-22 19:20:27 CMG Hausa
A yau Talata shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna ga Luong Cuong, bisa kama aiki da ya yi a matsayin shugaban kasar Vietnam. (Saminu Alhassan)