Gaskiya game da rikicin da ya auku a Urumqi a ran 5 ga watan Yulin shekarar 2009
2024-10-22 16:21:25 CMG Hausa
Fushi da tsoro da bacin rai da fata......Bari mu ganewa idanunmu hakikanin gaskiya kan rikici mafi tsanani da ya auku a birnin Urumqi a kasar Sin, kuma abin bakin ciki ne da ba za a iya manta da shi ba ga mazauna wurin. A karo na farko ne kafar gidan rediyo da talibji na kasa da kasa na kasar Sin, wato CGTN za ta gabatar da jerin fina-finan bayanan labarai kan hakikanin gaskiya game da wannan rikici a ran 24 ga watan Oktoban shekarar 2024.