Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa kasar Rasha don halartar taron BRICS
2024-10-22 20:06:26 CMG Hausa
A yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa Kazan na kasar Rasha don halartar taron 16 na shugabannin kungiyar BRICS. (Bello Wang)