logo

HAUSA

Yin girbin rogo a birnin Qingzhou na kasar Sin

2024-10-21 12:36:21 CMG Hausa

Yadda manoma ke kokarin yin girbin rogo a yankin karkarar birnin Qingzhou dake lardin Shandong na kasar Sin. (Murtala Zhang)