Sojin kasar Sin dake tabbatar da zaman lafiya a Sudan ta kudu sun samar wa daliban yara kayayyakin karatu kyauta
2024-10-21 08:03:53 CGTN Hausa
A kwanan baya, wasu sojoji injiniya da na ba da jinya na kasar Sin wadanda suke sauke nauyin tabbatar da zaman lafiya a yankin Wau na kasar Sudan ta kudu, sun ziyarci wata makarantar firamare dake garin Wau, domin samar wa daliban makarantar wasu kayayyakin karatu da na motsa jiki kyauta. (Sanusi Chen)