logo

HAUSA

Hadin kan kabilu 56 ya nuna karfin dinkewar al'ummun kasar Sin

2024-10-20 15:51:38 CMG Hausa

 

A ko da yaushe, gwamnatin kasar Sin ta dage kan cewar, dukkan kabilun kasar daidai suke da juna. Kana ana kokarin neman sanya al'ummar kasar Sin zama wata al'umma mai kyakkyawar makoma ta bai daya, wadda ta fi samun goyon baya daga al'ummun kasar, da cikakkiyar damar tabbatar da hadin kansu. A cikin shirin Allah Daya Gari Bamban na yau, da Bello Wang ya hada mana, za mu duba yadda Sinawa ke kokarin tabbatar da hakan.