Xi ya taya Prabowo Subianto murnar kama aiki a matsayin sabon shugaban Indonesia
2024-10-20 14:51:08 CMG Hausa
A yau Lahadi ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya Prabowo Subianto murnar kama aiki a matsayin sabon shugaban kasar Indonesia. (Saminu Alhassan)