logo

HAUSA

Ana kokarin kyautata ayyukan hidimtawa masu yawon shakatawa daga kasashen waje a birnin Shanghai na kasar Sin

2024-10-18 13:41:35 CMG Hausa

Kwanan nan ne aka bullo da wasu ingantattun matakai a birnin Shanghai, cibiyar tattalin arzikin kasar Sin, da zummar kara kawo sauki, da kyautata ayyukan hidimtawa masu yawon shakatawa daga kasahen waje, a fannonin da suka shafi shiga kasar, da tsarin rayuwa, da kuma hanyoyin biyan kudi.