logo

HAUSA

Baje kolin Canton Fair ya nuna sabbin ci gaba da Sin ta samu a fannin kirkire-kirkire kan kimiyya da fasaha

2024-10-18 21:05:45 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka! A matsayin bikin baje koli na ciniki mafi tsawon tarihi a kasar Sin, bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasar Sin karo na 136 da ake gudanarwa a Guangzhou, wanda aka fi sani da Canton Fair, ya nuna yadda kamfanonin dake kan gaba a fannoninsu suka yi kirkire-kirkire kan kimiyya da fasaha.