logo

HAUSA

Xi Ya Jaddada Bukatar Amfani Da Dabarun Ci Gaba Wajen Inganta Zamanantar Da Kasar Sin A Anhui

2024-10-18 15:58:44 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jiping ya bukaci lardin Anhui na gabashin kasar, ya aiwatar da sabon falsafar ci gaba a dukkan fannoni da amfani da matsayinsa cikin manufofin ci gaba daban-daban na kasar domin rubuta babin Anhui cikin aikin zamanantar da kasar Sin. (Fa’iza Mustapha)