Girbin hatsi a yanayin kaka
2024-10-17 09:05:58 CMG Hausa
Manoman kauyen Dongguan na garin Heyang dake birnin Xingtai na lardin Hebei na kasar Sin suna girbin hatsi a gonaki da keken amfanin aikin gona iri na zamani a yanayin kaka. (Jamila)