An bude Canton Fair karo na 136
2024-10-15 18:56:50 CMG Hausa
An bude taron Canton Fair karo na 136 a birnin Guangzhou na lardin Guangdong a kudancin kasar Sin, inda kamfanoni fiye da dubu 30 suka halarta. (Tasallah Yuan)