logo

HAUSA

Yadda shugaban kasar Masar ya gabatar da jawabi a yayin bikin kaddamar da makon ruwa na Alkahira

2024-10-15 11:48:29 CMG Hausa

Ga yadda shugaban kasar Masar Abdel Fattah al Sisi ya gabatar da jawabi ta kafar bidiyo a yayin bikin kaddamar da makon ruwa na Alkahira karo na bakwai, inda ya yi kira ga gamayyar kasa da kasa da su karfafa goyon bayansu ga kasashen Afirka, a kokarinsu na kulawa da albarkatun ruwa, tare da samar da kudaden jari da fasahohin da suka wajaba ga shirye-shiryen da ke tabbatar da tsaron ruwa, da zaman lafiya da ci gaba a nahiyar Afirka.