logo

HAUSA

Kamfanin saka a Jimo

2024-10-15 08:55:17 CMG Hausa

Kamfanonin saka kaya na yankin Jimo na birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin suna yin amfani da sabbin fasahohi domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)