Shugaba Xi Jinping ya gana da babban jami'in kasar Vietnam
2024-10-11 20:45:43 CMG Hausa
A yau Jumma’a, babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da mamban hukumar siyasa ta kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Vietnam ko CPV, kuma mamban dindindin a sakatariyar kwamitin kolin jam’iyyar Luong Cuong a birnin Beijing. (Saminu Alhassan)