Shirin “Gaisuwa Daga Afirka” na biyu na Kwadon Baka
2024-10-10 14:45:46 CRI
An yi girbin shinkafa a Madagascar, me ya sa ya godewa wannan Basine?
Shinkafar da aka tagwaita daga kasar Sin, mene ne dalilin buga hoton shinkafar kan takardar kudin kasar?
An fara neman mutumin sakamakon gaisuwa daga Afirka.
Ga shirin “Gaisuwa Daga Afirka” na biyu na Kwadon Baka mai kayatarwa.
Mu je mu kalli shirin