logo

HAUSA

Kera motar sabon makamashi a Chongqing

2024-10-09 08:48:39 CMG Hausa

Ana kera motocin dake aiki da sabon makamashi mai tsabta a babban kamfanin SERES da aka kafa a sabon yankin Liangjiang dake birnin Chongqing na kasar Sin. (Jamila)