Harin da Isra'ila ta kaiwa wani ginin mazaunin fararen hula dake yammacin birnin Damascus
2024-10-09 10:50:27 CMG Hausa
Mutane 7 sun mutu a sakamakon harin da Isra'ila ta kaiwa wani ginin mazaunin fararen hula dake yammacin birnin Damascus, fadar mulkin kasar Syria, kana mutane 11 sun jikkata.(Zainab Zhang)