logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Tengzhou

2024-10-06 14:26:02 CMG Hausa

Ana raya masana’antun zamani ta hanyar yin amfani da kimiyya da fasahohin zamani a birnin Tengzhou dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)