logo

HAUSA

Samar da gudunmowar Sin a kokarin kare muhallin duniya

2024-10-04 19:38:53 CMG Hausa

 

Kwanan baya, majalisar gudanarwar kasar Sin ta fitar da wata takardar bayani mai taken "Sauya salon makamashi a kasar Sin", wadda ta gabatar da wani cikakken bayani kan yadda kasar Sin ta inganta bangaren sauya salon makamashin da take amfani da shi a cikin shekaru goma da suka gabata. To, ko mene ne ma'anar wannan takardar bayani? Sa'an nan me ya sa kasar Sin ta dage kan aikin sauya salon makamashi a cikin gidanta?

A cikin shirin Allah daya gari bamban na yau, za ku samu amsa dangane da wadannan tambayoyi.