logo

HAUSA

Ministan wajen Sin ya mika sakon jaje ga takwararsa ta kasar Nepal

2024-10-03 16:24:30 CMG Hausa

A jiya Laraba, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya mika sakon jaje ga takwararsa ta kasar Nepal, Arju Rana Deuba, kan ambaliyar ruwa da zaftarewar kasa masu tsanani da suka abka wa kasar a kwanakin nan. (Bello Wang)