Yada ilmin kimiyya a makarantar Lin’an
2024-10-02 15:07:23 CMG Hausa
An shirya bikin yada ilmomin kimiyya da fasaha a makarantar firamare ta biyu ta garin kimiyya da fasaha na tafkin Qingshan dake yankin Lin’an na birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)