Babban madubin hangen nesa na FAST na kasar Sin na da makoma mai haske
2024-10-01 01:00:02 CMG Hausa
A kwanan nan ne aka fara inganta wasu muhimman sassan babban madubin hangen nesa mai suna FAST, al’amarin da ya shaida cewa, wannan na’ura mai binciken kimiyyar sararin samaniya ta samu babban ci gaba zuwa sabon mataki.