logo

HAUSA

Birnin da ya shahara da kofi a kasar Sin

2024-09-30 20:44:52 CRI

A nan kasar Sin, akwai birane da dama wadanda duk da cewa ba su da girma, suna da alaka da sauran kasashen duniya ta hanyar cinikayya.

A biyo mu cikin shirin, don mu ziyarci birnin Kunshan, wanda duk da cewa ba ya samar da waken kofi, ya shahara a nan kasar Sin da kofi.(Lubabatu)