logo

HAUSA

Taro na musamman na bikin tunawa da ranar shahidan kasasr Sin a birnin Beijing

2024-09-30 10:56:03 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da sauran shugabannin jam’iyya da na kasa sun ajiye kwandunan furanni don tunawa da jaruman da suka kwanta dama a filin Tian’anmen dake birnin Beijing a safiyar ranar Litinin, gabanin bikin cika shekaru 75 da kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin.

Wakilai daga sassa daban daban sun hadu da shugabannin don gudanar da bikin ranar shahidan kasar Sin. (Mohammed Yahaya)