logo

HAUSA

Kasar Sin ta sake harba wani makamai mai linzami a cibiyar tekun Fasifik

2024-09-30 07:29:24 CGTN Hausa

Bayan shekaru 44 da suka gabata, kasar Sin ta sake harba wani makamai mai linzami, kuma mai cin dogon zango zuwa cibiyar tekun Fasifik. Wannan albishir ya kara karfafa gwiwar al’ummar Sinawa sosai. Ga hotunan wasu tsoffin nau’ikan makamai masu linzami kuma masu cin dogon zango, wato samfuran DF-15B、da DF-16、da DF-31A、da DF-21D、da DF-26 da kasar Sin ta kera. (Sanusi Chen)