logo

HAUSA

Shirin sabunta na’urorin masana’antun kasar Sin zai taimaka wajen rage fidda hayaki mai kunshe da sinadarin carbon

2024-09-29 16:53:50 CMG Hausa

 Kwanan baya, kasar Sin ta kaddamar da wani sabon zagaye na shirin sabunta na’urori, karkashin goyon bayan asusun bashin kasa, domin ingiza rage fidda hayaki mai kunshe da sinadarin carbon a wasu manyan masana’antu. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.