logo

HAUSA

Dakin kimiyya a Yinchuan

2024-09-28 14:47:13 CMG Hausa

An shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha na jihar Ningxia ta kasar Sin da aka kafa a birnin Yinchuan, fadar mulkin jihar a lokacin hutu. (Jamila)