Kasar Sin tana kara bude kofa ga ketare ta sabuwar hanyar cinikayya da ta hada tasoshin ruwan tekun kasa da kasa
2024-09-26 16:01:33 CMG Hausa
A cikin shekaru biyar da suka gabata, sabuwar hanyar cinikayya ta kasa, da teku da kasar Sin ta kafa, ta samar da sabuwar damar raya kasa ga kasashen da suka shiga shawarar ziri daya da hanya daya. Bari mu duba karin haske ta shirin na yau.