logo

HAUSA

Masana’antar kere-kere ta zamani

2024-09-26 15:30:18 CMG Hausa

An shirya babban taron masana’antar kere-kere ta kasa da kasa ta shekarar 2024 mai taken “Kera duniya da fasahar zamani domin kara jin dadin zaman rayuwa” a birnin Hefei, fadar mulkin lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)