Zagaye na farko na shirin Gaisuwa Daga Afirka na shirin Bwadon Baka
2024-09-25 16:23:46 CRI
Me ya sa wata likita ’yar kasar Sin ta kai ziyara Aljeriya yau shekaru 60 da suka gabata?
Kuma me ya sa mazauna wurin suka yaba mata har suke bayyana ta a matsayin mafi aminci?
Wani bidiyon sakon gaisuwa daga abokin Afirka ya bude wata kofar lalubo tsoffin abokai.
Zagaye na farko na shirin Gaisuwa Daga Afirka na shirin Bwadon Baka zai gabatar muku wannan labari mai sosa rai.