Bikin girbi na manoman kasar Sin
2024-09-24 17:46:45 CMG Hausa
Ranar 22 ga wata rana ce da ake bikin girbi na manoman kasar Sin karo na bakwai. Ga hotunan yadda manoman sassa daban daban na kasar Sin ke shagulgulan murnar bikin.