Kirkire-kirkiren kimiyya a Wuxi
2024-09-23 14:54:34 CMG Hausa
Birnin Wuxi na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin yana kokarin raya sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ta hanyar yin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a cikin ‘yan shekarun da suka gabata. (Jamila)