Ga yadda wani sashen rundunar sojin harba makamai masu linzami ya shirya wani horo
2024-09-23 08:01:49 CGTN Hausa
A kwanan baya, wani sashen rundunar sojin harba makamai masu linzami ya shirya wani horo, inda motoci masu dauke da makamai masu linzami suka samu horo a yankin da ba su taba zuwa ba a da. (Sanusi Chen)